#ILOKAR MADARAR GARI(Boiled milk candy)

#ILOKAR MADARAR GARI(Boiled milk candy).

#ILOKAR MADARAR GARI(Boiled milk candy) You can cook #ILOKAR MADARAR GARI(Boiled milk candy) using 1 ingredients and 6 steps. Here is how you achieve it.

Ingredients of #ILOKAR MADARAR GARI(Boiled milk candy)

  1. You need of Milk powder 3 cups,sugar 1 cup,butter quater(simas),flavour 1teaspoon(optional.

#ILOKAR MADARAR GARI(Boiled milk candy) instructions

  1. Ga ka yayyakin hadin kamar haka..
  2. Za'a zuba butter cikin ruwa,sai a dora a wuta.
  3. Gashi za'a ga butter ta ya narke,yayin da ruwan ya tausa.
  4. Sai dauki madarar a juye,ayi ta tukawa.
  5. Gashi idan ana tukawa,ana dan zuba mangyada ko narkakkiyar butter,gudun kamewa. za'a gw yana ta hade jiki,yana komawa Golden brown,kamar haka.
  6. Sai ashafa butter a farantin silba,a juye..ayi fadi dashi yana dan shan iska,a yayyanka da wuka ko da cookies cutter,ko a gutsira da hannu.


Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel