Ceebu Jen (Senegalese Recipe)

Ceebu Jen (Senegalese Recipe).

Ceebu Jen (Senegalese Recipe) You can cook Ceebu Jen (Senegalese Recipe) using 15 ingredients and 9 steps. Here is how you achieve it.

Ingredients of Ceebu Jen (Senegalese Recipe)

  1. It's of Carrot.
  2. It's of Cabbage.
  3. It's of Black Garden Egg.
  4. You need of Cassava/ Irish Potatoes / Yam(anyone of choice).
  5. Prepare of Tamarind (tsamiya bushashiya).
  6. Prepare of Onion.
  7. You need of Tomato Paste.
  8. It's of Lemon.
  9. You need of Yakuwa.
  10. It's of Fish.
  11. Prepare of Rice.
  12. You need of Attaruhu.
  13. Prepare of Spices.
  14. It's of Oil.
  15. You need of Salt.

Ceebu Jen (Senegalese Recipe) instructions

  1. Zaa iya amfani da shinkafa Kala biyu, idan parboiled rice ce a jika ta a ruwan zafi tsahon awa 1. Ta tuwo bata bukatar a jika sai dai kawai a wanke..
  2. A yanka cabbage kamar gida hudu ko shida yadda bazai watse ba, a gyara carrot ba sai an yanka shi, garden egg shima a yanka shi hudu, sai albasa guda gudan ta. Idan da cassava zaayi a bare ta a yanka manya ko doya ko dankali shima a bare shi a gudan sa..
  3. A sami yakuwa a tsinke ta a hade ta da zare da allura yadda baza ta wargatse ba..
  4. Ayi marinating kifi amma ayi amfani da kifi mai kwari yadda bazai dagargaje ba sai a saka a mai a soya..
  5. Zaayi amfani da man da aka soya kifin a cikin girkin, sai a zuma tomato paste dinnan a ciki a soya shi a tsaida ruwa a zuba spices da kayan dandano..
  6. Idan ruwan girki ya tafasa anji sai akawo vegetables din da aka gyara su carrot,cabbage, black garden egg, yakuwa, guda gudan albasa da Attaruhu, doya ko rogo ko dankali da tsamiya duk a zuba su su dahu a zuba soyyayen kifin shima idan sun dahu sai a kwashe su gaba daya..
  7. Ruwan da aka gama dahuwan vegetables din sai a zuba shinkafa a ciki ta dahu itama sai a kwashe..
  8. A zuba shinkafa sai akawo vegetables din kowanne a dora akan shinkafar a yanka lemon a saka a gefe..
  9. Idan zaa ci a a matsa attahurn da lemon din..


Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel