Kosan Rogo

Kosan Rogo.

Kosan Rogo You can have Kosan Rogo using 4 ingredients and 2 steps. Here is how you cook that.

Ingredients of Kosan Rogo

  1. Prepare of Rogo(cassava).
  2. It's of Maggi.
  3. It's of Tarugu,tattasai,albasa.
  4. It's of Mangyada.

Kosan Rogo instructions

  1. Ki kai nikan rogo ko kuma ki daka shi a turmi idan ya taku sai ki tankade da rariyar laushi,sannan ki jajjaga kayan miyanki ki juye a tankaden,sai kisa maggi ki sa ruwa masu dumi ki kwaba da tauri Kamar kwabin dan sululu,kisa mai a wutar yai zafi sai ki dinga kadan a hannu kina dan Tattaba shi yayi flat sai ki sa mai idan ya soyu sai a kwashe ana ci da yaji ko kuma haka nan.
  2. .


Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel